2 Sar 21:9 HAU

9 Amma mutanen Yahuza ba su kasa kunne ba. Manassa kuma ya yaudare su, suka aikata mugunta fiye da abin da al'umman da Ubangiji ya hallaka a gaban jama'ar Isra'ila suka aikata.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:9 a cikin mahallin