2 Sar 22:17 HAU

17 domin sun rabu da ni, sun ƙona turare ga gumaka don su tsokane ni in yi fushi da aikin hannuwansu. Saboda haka fushina zai ƙuna a kan wurin nan, ba kuwa zai huce ba.’

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:17 a cikin mahallin