2 Sar 22:2 HAU

2 Ya yi abin da yake mai kyau a gaban Ubangiji. Ya bi dukan halin kakansa, Dawuda, bai kauce dama ko hagu ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:2 a cikin mahallin