20 Domin haka, ba za ka ga hukuncin da yake zuwa a kan Urushalima ba, za a kai ka cikin kabarinka lafiya.’ ”Mutanen kuwa suka mayar wa sarki Yosiya da wannan magana.
Karanta cikakken babi 2 Sar 22
gani 2 Sar 22:20 a cikin mahallin