2 Sar 22:5 HAU

5 A ba da kuɗin a hannun masu lura da ma'aikata waɗanda suke gyaran Haikalin Ubangiji, su kuma su ba waɗanda suke gyaran Haikalin,

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:5 a cikin mahallin