2 Sar 22:8 HAU

8 Hilkiya babban firist kuwa ya ce wa Shafan magatakarda, “Na iske littafin dokoki a cikin Haikalin Ubangiji.” Hilkiya kuwa ya ba Shafan littafin, shi kuwa ya karanta shi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:8 a cikin mahallin