26 Duk da haka Ubangiji bai huce daga fushinsa mai zafi da yake yi da jama'ar Yahuza ba, saboda yawan tsokanar da Manassa ya yi masa.
Karanta cikakken babi 2 Sar 23
gani 2 Sar 23:26 a cikin mahallin