2 Sar 24:16 HAU

16 Sarkin Babila ya kai kamammu Babila, wato jarumawa dubu bakwai (7,000), masu sana'a da maƙera dubu ɗaya (1,000), dukansu ƙarfafa ne, sun isa zuwa yaƙi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 24

gani 2 Sar 24:16 a cikin mahallin