2 Sar 24:18 HAU

18 Zadakiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara goma sha ɗaya. Sunan tsohuwarsa Hamutal, 'yar Irmiya, mutumin Libna.

Karanta cikakken babi 2 Sar 24

gani 2 Sar 24:18 a cikin mahallin