8 Yekoniya yana da shekara goma sha takwas sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Nehushta 'yar Elnatan, mutumin Urushalima.
Karanta cikakken babi 2 Sar 24
gani 2 Sar 24:8 a cikin mahallin