2 Sar 25:13 HAU

13 Sai Kaldiyawa suka farfasa ginshiƙan tagulla, da dakalansu, da kwatarniyar ruwa na tagullar da take cikin Haikalin Ubangiji. Suka kwashe tagullar zuwa Babila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:13 a cikin mahallin