2 Sar 25:17 HAU

17 Tsayin kowane ginshiƙi kamu goma sha takwas ne. A kan kowane ginshiƙi akwai dajiyar tagulla, wadda tsayinta ya kai kamu uku. Akwai raga da rumman na tagulla kewaye da dajiyar.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:17 a cikin mahallin