2 Sar 25:19 HAU

19 Daga cikin birnin kuma ya tafi da wani shugaban sojoji, da 'yan majalisar sarki mutum biyar, da magatakardan shugaban sojoji wanda ya tattara jama'ar ƙasar, da mutum sittin na ƙasar waɗanda aka samu a birnin.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:19 a cikin mahallin