2 Sar 25:29 HAU

29 Sai Yekoniya ya tuɓe tufafinsa na kurkuku. Kowace rana kuwa yakan ci abinci a teburin sarki har muddin ransa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:29 a cikin mahallin