2 Sar 25:8 HAU

8 A shekara ta goma sha tara ta sarautar Nebukadnezzar Sarkin Babila, a rana ta bakwai ga watan biyar, sai Nebuzaradan, mashawarcin sarki, shugaban sojojinsa kuma, ya shiga Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:8 a cikin mahallin