2 Sar 3:1 HAU

1 A shekara ta goma sha takwas ta sarautar Yehoshafat Sarkin Yahuza, Yehoram ɗan Ahab ya zama Sarkin Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara goma sha biyu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:1 a cikin mahallin