2 Sar 3:15 HAU

15 Amma yanzu ku kawo mini makaɗin garaya.”Da makaɗin garaya ya kaɗa, sai ikon Ubangiji ya sauko a kan Elisha.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:15 a cikin mahallin