2 Sar 3:21 HAU

21 Da Mowabawa suka ji labari, sarakuna sun kawo musu yaƙi, sai dukan waɗanda suka isa ɗaukar makamai, daga ƙarami zuwa babba, aka kirawo su, suka ja dāga a kan iyaka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:21 a cikin mahallin