2 Sar 3:26 HAU

26 Da Sarkin Mowab ya ga yaƙin ya juya masa baya, sai ya zaɓi masu takobi ɗari bakwai ya kutsa kai a wajen ɓayar Sarkin Edom, amma suka kāsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:26 a cikin mahallin