2 Sar 3:9 HAU

9 Yehoram Sarkin Isra'ila ya tafi tare da Sarkin Yahuza da Sarkin Edom. Da suka yi kwana bakwai suna ta zagawa, sai sojoji da dabbobi suka rasa ruwan sha.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:9 a cikin mahallin