16 Elisha kuwa ya ce mata, “Baɗi war haka za ki rungumi ɗa na kanki.”Sai ta ce, “A'a, ya shugabana, mutumin Allah, kada fa ka yi mini ƙarya.”
Karanta cikakken babi 2 Sar 4
gani 2 Sar 4:16 a cikin mahallin