2 Sai Elisha ya ce mata, “Me zan yi miki? Ki faɗa mini abin da kike da shi a gida.”Ta ce, “Ni dai ba ni da kome a cikin gidan, sai dai kurtun mai.”
Karanta cikakken babi 2 Sar 4
gani 2 Sar 4:2 a cikin mahallin