22 Sa'an nan ta aika a faɗa wa mijinta, ta ce, “Ka aiko mini ɗaya daga cikin barori da jaki domin in tafi wurin annabi Elisha, zan komo da sauri.”
Karanta cikakken babi 2 Sar 4
gani 2 Sar 4:22 a cikin mahallin