2 Sar 4:25 HAU

25 Sai ta kama hanya, ta tafi wurin annabi Elisha a Dutsen Karmel.Sa'ad da annabi Elisha ya gan ta zuwa, sai ya ce wa Gehazi, wato baransa, “Duba, ga Bashunemiya can.

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:25 a cikin mahallin