2 Sar 4:31 HAU

31 Gehazi kuma ya yi gaba, ya ɗora sandan a fuskar yaron, amma ba motsi ko alamar rai. Saboda haka ya koma, ya taryi Elisha, ya faɗa masa yaron bai farka ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:31 a cikin mahallin