2 Sar 5:14 HAU

14 Sai ya tafi ya yi wanka har sau bakwai a Kogin Urdun bisa ga maganar annabin Allah, sai naman jikinsa ya warke ya zama kamar na ƙaramin yaro, ya tsarkaka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:14 a cikin mahallin