2 Sar 5:16 HAU

16 Amma Elisha ya ce, “Na rantse da Ubangiji, wanda nake bauta masa, ba zan karɓi kome ba.”Ya yi ta roƙonsa ya karɓa, amma ya ƙi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:16 a cikin mahallin