2 Sar 5:20 HAU

20 sai Gehazi, baran annabi Elisha, ya ce, “Duba, maigidana ya bar Na'aman Basuriyen nan ya tafi, bai karɓi kome daga cikin abin da ya kawo masa ba. Na rantse da Ubangiji, zan sheƙa a guje, in bi shi, in karɓi wani abu daga gare shi.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:20 a cikin mahallin