2 Sar 5:4 HAU

4 Na'aman kuwa ya tafi, ya faɗa wa ubangidansa, ya ce, “Ka ji abin da yarinyan nan ta ƙasar Isra'ila ta ce?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:4 a cikin mahallin