2 Sar 6:17 HAU

17 Sa'an nan Elisha ya yi addu'a ya ce, “Ya Ubangiji, ka buɗe idanunsa ya gani.” Ubangiji kuwa ya buɗe idanun saurayin, sai ga dutsen cike da dawakai da karusan wuta kewaye da Elisha.

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:17 a cikin mahallin