2 Sar 6:19 HAU

19 Sa'an nan Elisha ya ce musu, “Wannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma gari ke nan ba, ku bi ni, ni kuwa in kai ku wurin mutumin da kuke nema.” Sai ya kai su Samariya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:19 a cikin mahallin