2 Sar 6:30 HAU

30 Da sarki ya ji maganar macen, sai ya keta tufafinsa, sa'ad da yake wucewa ta kan garun birni. Sai mutane suka gani, ashe, yana saye da rigar makoki a ciki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:30 a cikin mahallin