2 Sar 6:9 HAU

9 Amma Elisha ya aika wa Sarkin Isra'ila, ya ce, “Ka yi hankali, kada ka wuce wuri kaza, gama Suriyawa suna gangarawa zuwa can.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:9 a cikin mahallin