2 Sar 7:16 HAU

16 Sa'an nan mutane suka fita, suka washe sansanin Suriyawa. Aka kuwa sayar da mudu na lallausan gari da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel ɗaya ɗaya kamar dai yadda Ubangiji ya faɗa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:16 a cikin mahallin