2 Sar 7:19 HAU

19 Dogarin ya ce wa Elisha, “Ko da Ubangiji da kansa zai buɗe tagogin sama, wannan abu zai yiwu ke nan?”Elisha kuwa ya ce, “Za ka gani da idanunka amma ba za ka ci ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:19 a cikin mahallin