3 Akwai mutum huɗu, kutare, waɗanda suke zaune a bakin ƙofar gari, sai suka ce wa junansu, “Me ya sa muke zaune nan har mu mutu?
Karanta cikakken babi 2 Sar 7
gani 2 Sar 7:3 a cikin mahallin