2 Sar 7:7 HAU

7 Saboda haka suka gudu da almuru, suka bar alfarwansu, da dawakansu, da jakunansu, suka bar sansanin yadda yake, suka tsira da rayukansu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:7 a cikin mahallin