11 Sai Elisha ya kafa wa Hazayel ido, yana kallonsa, har Hazayel ya ji kunya. Elisha kuwa ya fashe da kuka.
Karanta cikakken babi 2 Sar 8
gani 2 Sar 8:11 a cikin mahallin