2 Sar 8:13 HAU

13 Hazayel kuwa ya ce, “Ni wane ne? Ina na sami wannan iko? Ni ba kome ba ne.”Elisha ya amsa ya ce, “Ubangiji ya nuna mini za ka zama Sarkin Suriya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:13 a cikin mahallin