2 Sar 8:25 HAU

25 A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Ahaziya ɗan Yoram Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:25 a cikin mahallin