2 Sar 8:4 HAU

4 A lokacin kuwa sarki yana tare da Gehazi, wato baran annabi Elisha, ya ce, “Ka faɗa mini dukan mu'ujizan da Elisha ya yi.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:4 a cikin mahallin