2 Sar 9:13 HAU

13 Sai kowane mutum a cikinsu ya yi maza ya tuɓe rigarsa, ya shimfiɗa a kan matakan, sa'an nan suka busa ƙaho, suna cewa, “Yehu ne sarki.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:13 a cikin mahallin