2 Sar 9:16 HAU

16 Sa'an nan Yehu ya hau karusarsa ya tafi Yezreyel, gama a can ne Yehoram yake kwance. Ahaziya Sarkin Yahuza ya gangara don ya gai da Yehoram.

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:16 a cikin mahallin