22 Da Yehoram ya ga Yehu, sai ya ce, “Lafiya dai?”Yehu ya ce, “Ina fa lafiya, tun da karuwanci da sihirin uwarka, Yezebel, sun yi yawa haka?
Karanta cikakken babi 2 Sar 9
gani 2 Sar 9:22 a cikin mahallin