2 Sar 9:30 HAU

30 Da Yezebel ta ji Yehu ya zo Yezreyel, sai ta shafa wa idanunta launi, ta gyara gashin kanta, sa'an nan ta leƙa ta taga.

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:30 a cikin mahallin