2 Sar 9:6 HAU

6 Sai Yehu ya tashi ya shiga ɗaki, saurayin kuwa ya zuba masa mai a ka, ya ce, “Ubangiji, Allah na Isra'ila, ya keɓe ka sarkin jama'arsa, wato Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:6 a cikin mahallin