2 Tar 1:13 HAU

13 Daga nan sai Sulemanu ya taso daga masujadar da take Gibeyon inda alfarwa ta sujada take, ya zo Urushalima inda ya zauna yana mulkin Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Tar 1

gani 2 Tar 1:13 a cikin mahallin