17 suka kuma shigo da karusai daga Masar. Suka riƙa sayar wa sarakunan Hittiyawa da na Suriyawa karusai a kan azurfa ɗari shida shida, kowane doki kuma a kan azurfa ɗari da hamsin.
Karanta cikakken babi 2 Tar 1
gani 2 Tar 1:17 a cikin mahallin