2 Tar 10:11 HAU

11 Ubana ya tsananta muku ƙwarai, amma ni zan tsananta muku fiye da shi, ubana ya hore ku da bulala, amma ni zan hore ku da kunamai.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:11 a cikin mahallin