2 Tar 10:18 HAU

18 Sai sarki Rehobowam ya aiki Adoniram shugaban aikin dole, jama'ar Isra'ila kuwa suka jejjefe shi da duwatsu har ya mutu. Sai sarki Rehobowam ya gaggauta ya hau karusarsa, ya tsere zuwa Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:18 a cikin mahallin